HADITH OF THE DAY
An karbo daga Abu Huraira (RA) yace: Naji Manzon Allah (SAW) yana cewa : "Kada dayanku ya sake yayi Azumi ranar juma'a, sai dai (Idan)yayi Azumin wata rana kafinta ita, ko zai yi a bayanta.
bukhari Hadisi na (1952)
Muslim Hadisi na (1147)
Comments
Post a Comment