HADITHS NO 2
Daga Abu Jahmu dan Haris dan simmata al-Ansari (RA) yace, Manzo Allah (SAW) yace, "Damai wucewa ta gaban mai sallah yasan irin zunubin dake kansa, da ya kasance mafi alheri gare ya tsaya arba'in da ya wuce ta gabansa (mai sallah) Bukhari Hadisi na (765) Muslim Hadisi na (463)